Lalla Aisha Mubarka

Lalla Aisha Mubarka
Rayuwa
ƙasa Moroko
Harshen uwa Larabci
Mutuwa 1716
Ƴan uwa
Abokiyar zama Mawlay Ismaʿil (en) Fassara
Karatu
Harsuna Larabci
Sana'a
Sana'a consort (en) Fassara

Lalla Aisha Mubarka , wacce ake kira da Zaydana ko Zaidana, ita ce babbar matar Sultan Ismail Ibn Sharif ta Maroko an haife ta a shekara ta 1672, sannnan ta mutu a shekara ta 1727. Tana da tasirin amincewa a cikin harkokin mulki ta hanyar tasirin ta na kashin kan sarki. Wasu Turawan ma an ce sun kira ta da "Sarauniyar Maroko" a sakamakon hakan.[ana buƙatar hujja]


From Wikipedia, the free encyclopedia · View on Wikipedia

Developed by Tubidy